<tr id="qc2ei"><optgroup id="qc2ei"></optgroup></tr>
<rt id="qc2ei"><xmp id="qc2ei">
<rt id="qc2ei"><xmp id="qc2ei">
<acronym id="qc2ei"></acronym><acronym id="qc2ei"><xmp id="qc2ei">
<acronym id="qc2ei"><xmp id="qc2ei">
Facebook Twitter
in Web www.davidkalish.com

Hira da Injiniya Mustapha Abdulhadi dan Najeriya dake karatun digiri na 3 a jami'ar Northwestern Polytechnical dake Xi'an

Hira da Ahmed Bala Alhassan Kabo dake karatun digiri na 3 kasar Sin

Hira da jagoran 'yan Najeriya masu ziyara a kasar Sin
Ra'ayoyinmu
• Dakile yaduwar cutar numfashi ya bayyana yadda gwamnatin kasar Sin ke kare hakkin dan Adam
Yayin da ciwon numfashin da kwayar cuta ta coronavirus ke haddasawa ke ci gaba da yaduwa a kasar Sin, al'ummar kasar na zama tsintsiya madaurinki daya domin yaki da wannan annoba. Kuma irin managartan matakan dakile yaduwar cutar da gwamnatin kasar ke dauka ba tare da bata lokaci ba, kuma ba tare da wata....
• Yadda take yin rigakafi da shawo kan cutar numfashi jarrabawa ce da aka yi wa kasar Sin
Yau Litinin, rana ta uku ce ta sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyar kasar Sin, yanzu dai Sinawa na fama da cutar numfashi da kwayoyin cutar coronavirus ke haifarwa. A yayin da ake kuma fama da zirga-zirgar fasinjoji a yayin bikin bazara, wanda ake kiransa "Kaurar dan Adam mafi girma a kasa", aikin ja wur da kuma gaggawa ne a tinkari wannan cuta.
More>>
Duniya Ina Labari
• Ana fuskantar da yaduwar annobar cutar huhu, in ji jami'in kiwon lafiyar Sin

Ya zuwa karfe 24 na ranar 22 ga wata, kwamitin kiwon lafiya na kasar Sin ya samu rahoton gano mutane 571, wadanda aka tabbatar sun kamu da sabuwar annobar cutar huhu a larduna guda 25 na cikin kasar Sin, kuma mutane 17 sun rasu sakamakon cutar, dukkaninsu a lardin Hubei...

More>>
Hotuna

Ga yadda likitoci hafsoshin sojin kasar Sin suke taimakawa fararen hula a yau da kullum

Fasinjoji sanye da marufin baki da hanci a filin jiragen sama dake Beijing

Ilmantar da jama'a a kan harkokin kandagarki da magance cutar coronavirus

An yi dusar kankara a tabkin Tianchi na jihar Xinjiang
More>>
Mafiya Karbuwa
Bidiyo
• Hira da Malama Rukayya Muhammad Ahmad
Kwanakin baya wakiliyarmu Fa'iza Mustapha ta samu damar yin hira da malama Rukayya Muhammad Ahmad daga jihar Kano ta kasar Najeriya, wadda a yanzu ke zama a nan kasar Sin. A yau kuma, za mu kawo muku bayani game da ita
More>>
• Hira da Soumana Mahamadou Elbachir dan Nijar dake karatu a jami'ar Northwestern Polytechnic dake birnin Xi'an na kasar Sin
A wannan mako, za ku ji hira da Ahmad Fagam ya yi da da Soumana Mahamadou Elbachir, wani dalibi dan Jamhuriyar Nijar dake karatun digiri na 2 a jami'ar Northwestern Polytechnic University dake birnin Xi'an na kasar Sin, ya fara ne da gabatar da takaitaccen tarihin rayuwarsa, sa'annan ya bayyana....
More>>
• Shin kudin iyalinka naka ne ko ba naka ba?
A cikin wannan sabon shiri na Duniyarmu A Yau, baki wadanda suka halarci tattaunawa sun yi musayar ra'ayoyinsu kan batun "Shin kudin iyalinka naka ne ko ba naka ba?", inda Hajiya Hauwa Ibrahim Bello da malam Yahaya Babs suka yi musayar ra'ayoyinsu sosai.
More>>
• Aguero Ya Karya Tarihin Henry Da Alan Shearer

Dan wasan gana na kungiyar kwallon kafa ta Manchester City, Sergio Aguero, dan kasar Argentina, ya ci kwallo uku rigis kuma karo na 12, ya kuma kafa tarihin bakon dan wasa wanda ba dan kasar Ingila ba da yake kan gaba a cin kwallo a firimiya.

More>>
• Ana murnar shiga sabuwar shekara ta bera
Jama'a, yanzu haka, al'ummar Sinawa a duk fadin duniya suna gudanar da bikin bazara, wato bikin murnar sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyarsu. Shin yaya bikin ya kasance? Wadanne al'adu ne ake bi na gudanar da bikin? Me kuka sani game da bikin kuma?
More>>

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China

 

湖北11选5走势图 11选五计算方法 彩票全天人工计划微信群 3d福彩计划大师 24小时彩票app下载 揭秘网赌彩票app