<tr id="qc2ei"><optgroup id="qc2ei"></optgroup></tr>
<rt id="qc2ei"><xmp id="qc2ei">
<rt id="qc2ei"><xmp id="qc2ei">
<acronym id="qc2ei"></acronym><acronym id="qc2ei"><xmp id="qc2ei">
<acronym id="qc2ei"><xmp id="qc2ei">
Facebook Twitter
in Web www.davidkalish.com
Fasinjoji sanye da marufin baki da hanci a filin jiragen sama dake Beijing
2020-01-29 15:50:30        cri

 

 

 

Gwamnatin kasar Sin na ci gaba da dakile yaduwar ciwon numfashin da kwayar cutar coronavirus ke haddasawa a sassa da dama na kasar. Hotunan dake nuna yadda ake daukar matakan kandagarkin yaduwar ciwon a filin jiragen sama na Daxing dake Beijing, fadar mulkin kasar Sin, inda fasinjoji suka sanya marufin baki da hanci don maganin kamuwa da cutar.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China

 

湖北11选5走势图